GYARAN JIKI DA SAURAN. MUHIMMAN ABUBUWA
*❐ KARIN HIP ❐*
Idan kina Bukatar Hips Sannan kuma Mazaunan ki suyi Sutu sutu, Domin Hakan yana Kayatar da Mijin ki ga abubuwan da zaa nema.
♅ Madarar Shanu
♅ Zuma
♅ Dan kalin Turawa
♅ Coconba
♅ Kayan Marmari.
ki samu dankalin turawa ki dafashi ya dahu sosai, idan yasha iski Hadashi da Cocoban dinki sai ki Marka deshi, ki dinga Sha da
madarar shanu da Zuma kadan, Zaki Sha na tsawon wata 1.
. Sannan ki dinga yawan
Shan Mayan Marmari.
: ■ ・ KARFIN SHA"AWA ・■
➟ Zaki iya yin shayin kara karfin sha awa da ni ima yanda zakiyi shine kisamu sassaken baure ki dakashi saiki daka kanunfari ki hada da lefton kinasha zakiyi
mamaki musamman idan ke matar aure ce…
:
☐・ RAGE TUMBI ・☐
➟ Mata da maza masu kato tumbi wanda yake hanasu dadin saduwa zasu iya amfanida da KHAL TUFFA azuba aruwan dumi arinkasha sau2 safe da yamma.
YANDA ZAKI ZAMA MAI NI IMA KAMAR KORAMA.
Kisamu sassaken baure ki dafashi sai bayan ya dafu sai ki juye ruwan sai kisamu bazar
kwaila da zuma da kanunfari da citta ki zuba aciki ki tafasa kirinka sha safe da yamma
hmm..zaki. sha mamakii..
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
♖ KARIN MANIYYI ♖
Wasu mazan suna fama da rashi maniyi amma ku gwada wannan kasamu albasa guda biyu a yan yankasu a soya sai bayan ta
soyu sai ka kawo kwai ka zuba amma kada ka bari ya soyu ka sauke kaci idan kana haka in sha
allahu za kayi mamaki..
♜・ SAKA ME GIDA KUKAN DADI ・♜
Ki samu totuwar raken da kika mai tsafta sai ki barshi ya bushe kisamu gabaruwa guda3 da almuski da kanufari ki hadasu waje daya kirinka tsuguno kuma kirinka goga zaitun awajen zakiga yanda mai gida zaiyi..
. ✿・・ SIRRIN RIDI ・・✿
Kisamu ridi mai kyau ki wankeshi ki nikashi ya koma gari ki barshi ya hure kirinka sha da nonon zai miki amfani wajen jima I da maganin dattin ma Haifa.
*♖・ KARIN GIRMAN NONO ・♜*
wasu matan wanda daga sunyi haifuwa daya zakaga nononsu ya zuba wannan yana saka me gida yayi miki kishiya habbatu sauda hulba
alkama gyada ridi danyar shinkafa da busassen karas duk ki dakasu waje daya kina sha da madara peak Awa2 kafin
barci da kuma Awa2 bayan barci…
..*❖・ KAMMALA JININ HAILA KIDAWO DAI DAI ・❖*
Kisamu zuma da garin tagargaje da almuski bayan kin gama wanakan tsarki saiki debo garin tagargajen ki dama acikin ruwa ki wanke gabanki dashi saiki dangwalo zuma ki rinka sakawa acikin gaban k sai ki bari idan dare yayi saiki dauko farin almuski ki kara shafawa acikin farjinki sannan ki jira dare yayi zakiga yanada mai gida zaiyi…
*▩ BAKYA IYA GAMSARDA MIJINKI ・▩*
Kisamu furen tunfafiya da yayan zogale da gero ki dakasu lukui sannan kirinka sha da fresh madara daga ranar zaki fara gamsarda mijinki.
■・ MATSI DA SANTSI ・■*
Idan kinaso mijinki yarinka jinki ki samu lalle mai kyau ki kwabashi ki hada da zuma ki saka a gaban ki sai ki samu man
zaitun da beby oil ki dauko auduga ki rinka dangwalowa kinayin. Insert wannan shine asalin matsi mai saka mai gida
kyauta bayan haka sai kisamu kankana ki markadata ki hada da madara peak wannan shine zaki sha. Mamaki.
*♖ RAGE GIRMAN NONO ♖*
lemun zaqi Buhuru sudaniya.Ki hada ki dakasu ki dinga shafawa a nonon ze ragu amma ki rage shan madara Ki dinga soya
hanta da kitsen akuya kina ci zasu ragu kuma bazasuy ciwo b
*▩ SAURIN KAWOWA MANIYI ▩*
Maza da dama suna bukatar jimawa awajen jima I amma hakan baya samuwa saboda
daga sunfara jima I zasuyi riles amma ka gwada wannan kasamu garin h/sauda cokali daya Sai kasamu kwai guda uku sannan ka hadasu ka soya kada ka bari
ya soyu sosai insha allah za adace..
:
*۞ ZAFI LOKACIN JIMA I ۞*
Rashin ni"ima afarjin mace shiyake kawo mata jin zafi lokacin jima I shi kansa
mijin zafi yakeji to ki gwada wannan kigani ki samu gero ki surfa ki hada da bazar kwaila
da kanunfari da man shanu ki saka ruwa ki dora akan wuta ya dafu sosai saiki tace ruwan kisha.,hm lallai ranar tun kafin
dare zaki fara jin. Niima ta
*・ SAURIN KWANCIYAR NONO ・*
Kina budurwa kinaso kada nononki ya zuba kafin aur
enki ki daina saka damanmu kaya ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina kwanciya rub da ciki ko
kirinka daga zani sama kina damesu kuma rashin shan kayan marmari da rashin
saka brz suma suna kawo saurin zubewar nono.
Jin zafi. Yayin kusanta. Jin haushun me gida bacin rai haka kawai mafarkin saduwa ko na. Tsoro. Ko na ruwa. Ko na ana bi. Da gudu. Ko ciwon kai dabda magariba. Wannan. Abubuwan suna daga cikin alamun jinnul ashiq. Allah yabamu lafiya da zaman lafiya. Ya kuma jikan magabatan mu
Mun gode
ReplyDelete