Skip to main content

Gyaran jiki


GYARAN JIKI    DA SAURAN. MUHIMMAN ABUBUWA
                      

                 *❐ KARIN HIP ❐*

Idan kina Bukatar Hips Sannan kuma Mazaunan ki suyi Sutu sutu, Domin Hakan yana Kayatar da Mijin ki  ga abubuwan da zaa nema. 

♅ Madarar Shanu
♅ Zuma
♅ Dan kalin Turawa
♅ Coconba
♅ Kayan Marmari.
ki samu dankalin turawa ki dafashi ya dahu sosai, idan yasha iski Hadashi da Cocoban dinki sai ki Marka deshi, ki dinga Sha da
madarar shanu da Zuma kadan, Zaki Sha na tsawon wata 1.
. Sannan ki dinga yawan
Shan Mayan Marmari.

         : ■ ・ KARFIN SHA"AWA ・■​
➟ Zaki iya yin shayin kara karfin sha awa da ni ima yanda zakiyi shine kisamu sassaken baure ki dakashi saiki daka kanunfari ki hada da lefton kinasha zakiyi
mamaki musamman idan ke matar aure ce…
     :

            ☐・ RAGE TUMBI​ ・☐
➟ Mata da maza masu kato tumbi wanda yake hanasu dadin saduwa zasu iya amfanida da KHAL TUFFA azuba aruwan dumi arinkasha sau2 safe da yamma.

YANDA ZAKI ZAMA MAI NI IMA KAMAR KORAMA​.
Kisamu sassaken baure ki dafashi sai bayan ya dafu sai ki juye ruwan sai kisamu bazar
kwaila da zuma da kanunfari da citta ki zuba aciki ki tafasa kirinka sha safe da yamma
hmm..zaki.  sha  mamakii..
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
        ♖ KARIN MANIYYI​ ♖
Wasu mazan suna fama da rashi maniyi amma ku gwada wannan kasamu albasa guda biyu a yan yankasu a soya sai bayan ta
soyu sai ka kawo kwai ka zuba amma kada ka bari ya soyu ka sauke kaci idan kana haka in sha
allahu za kayi mamaki..

♜・ SAKA ME GIDA KUKAN DADI​ ・♜
Ki samu totuwar raken da kika mai tsafta sai ki barshi ya bushe kisamu gabaruwa guda3 da almuski da kanufari ki hadasu waje daya kirinka tsuguno kuma kirinka goga zaitun awajen zakiga yanda mai gida zaiyi..

      

.          ✿・・ SIRRIN RIDI​ ・・✿
Kisamu ridi mai kyau ki wankeshi ki nikashi ya koma gari ki barshi ya hure kirinka sha da nonon zai miki amfani wajen jima I da maganin dattin ma Haifa.

     *♖・ KARIN GIRMAN NONO​ ・♜*
wasu matan wanda daga sunyi haifuwa daya zakaga nononsu ya zuba wannan yana saka me gida yayi miki kishiya habbatu sauda hulba
alkama gyada ridi danyar shinkafa da busassen karas duk ki dakasu waje daya kina sha da madara peak Awa2 kafin
barci da kuma Awa2 bayan barci…

..*❖・ KAMMALA JININ HAILA KIDAWO DAI DAI​ ・❖*

Kisamu zuma da garin tagargaje da almuski bayan kin gama wanakan tsarki saiki debo garin tagargajen ki dama acikin ruwa ki wanke gabanki dashi saiki dangwalo zuma ki rinka sakawa acikin  gaban k  sai ki bari idan dare yayi saiki dauko farin almuski ki kara shafawa acikin farjinki sannan ki jira dare yayi zakiga yanada mai gida zaiyi…

*▩ BAKYA IYA GAMSARDA MIJINKI​ ・▩*

Kisamu furen tunfafiya da yayan zogale da gero ki dakasu lukui sannan kirinka sha da fresh madara daga ranar zaki fara gamsarda mijinki.
  

                 ■・ MATSI DA SANTSI​ ・■*

Idan kinaso mijinki yarinka jinki  ki samu lalle mai kyau ki kwabashi ki hada da zuma ki saka a gaban ki sai ki samu man
zaitun da beby oil ki dauko auduga ki rinka dangwalowa kinayin.  Insert  wannan shine asalin matsi mai saka mai gida
kyauta bayan haka sai kisamu kankana ki markadata ki hada da madara peak wannan shine zaki sha. Mamaki.

   
          *♖ RAGE GIRMAN NONO​ ♖*
lemun zaqi Buhuru sudaniya.Ki hada ki dakasu ki dinga shafawa a nonon ze ragu amma ki rage shan madara Ki dinga soya
hanta da kitsen akuya kina ci zasu ragu kuma bazasuy  ciwo b

*▩  SAURIN KAWOWA MANIYI​  ▩*

Maza da dama suna bukatar jimawa awajen jima I amma hakan baya samuwa saboda
daga sunfara jima I zasuyi riles amma ka gwada wannan kasamu garin h/sauda cokali daya Sai kasamu kwai guda uku sannan ka hadasu ka soya kada ka bari
ya soyu sosai insha allah za adace..

:
    *۞  ZAFI LOKACIN JIMA I​  ۞*
Rashin ni"ima afarjin mace shiyake kawo mata jin zafi lokacin jima I shi kansa
mijin zafi yakeji to ki gwada wannan kigani ki samu gero ki surfa ki hada da bazar kwaila
da kanunfari da man shanu ki saka ruwa ki dora akan wuta ya dafu sosai saiki tace ruwan kisha.,hm lallai ranar tun kafin
dare zaki fara jin.  Niima  ta

*・ SAURIN KWANCIYAR NONO​ ・*

Kina budurwa kinaso kada nononki ya zuba kafin aur

enki ki daina saka damanmu kaya ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina kwanciya rub da ciki ko
kirinka daga zani sama kina damesu kuma rashin shan kayan marmari da rashin
saka brz suma suna kawo saurin zubewar nono.    

 Jin  zafi. Yayin  kusanta.  Jin haushun  me gida  bacin rai  haka  kawai  mafarkin saduwa  ko na. Tsoro. Ko na ruwa. Ko na ana bi. Da gudu. Ko ciwon kai dabda magariba.   Wannan. Abubuwan suna  daga cikin alamun jinnul ashiq.    Allah yabamu lafiya da zaman lafiya.  Ya kuma jikan magabatan mu

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Magungunan Musulunci Fitowa Ta farko

HABBATUS-SAUDA: Daga Nana A'isha (RA) ta ce: "Manzon Allah (SAW) ya ce: wannan Habbatus-Sauda waraka ce daga dukkan cuta sai dai mutuwa. FA'IDOJINTA: Idan aka damqata aka dama da zuma aka sha da ruwa mai zafi tana narkar da tsakuwar ciki. Tana vuvvugar da fitsari da haila da nono, idan aka sha zuwa kwana biyu. Tana maganin kuturta. Tana amfani wajen rage majina. Ana dandaqata a zuba a wani qyalle a shaqa don maganin ciwon kai nan take, da mura. Shan ta da ruwa yana da amfani ga mai numfashij da qyar. Don haka tana matuqar taimakawa mai Asma. Hakanan mun tato sinadaranta mun zuba a wani magani mai suna (TASIRI DAGA ALLAH), don haka za ku iya neman wannan magani. ARRAIHAN/XOXXOYA Raihan tsiro ne mai qamshi, ana shuka shi a kudancin Asiya da Iran da wani vangare na Africa da tsakiyar America. Allah (S.W.T) yana cewa: " ﻓﺄﻣﺎ ﺇﻥ ﻛﺎﻥ ﻣﻦ ﺍﻟﻤﻘﺮﺑﻴﻦ * ﻓﺮﻭﺡ ﻭﺭﻳﺤﺎﻥ ﻭﺟﻨﺔ ﻧﻌﻴﻢ " Amma wanda ya kasance daga cikin makusanta hutu da bishiyar Raihan da Aljanna sun tabbata a gare sh...

amfani da maganin tazarar haihuwa wato implan

  MAGANIN RIKICEWAR JININ HAILA : TAMBAYA TA 2282 ******************* Assalam, malam dan Allah sakaye sunana. Yaya aiki? Malam nice nake amfani da maganin tazarar haihuwa wato implan yanzu wata na hudu kenan, to kwanan nan se ya fara min wasa da al'ada ta, se nayi sati biyu ya dawo wannan karon kam ma bekai sati daya ba ya dawo, naga yadan zubo se kuma ban gani ba kuma a wannan rana ina azumi shin malam menene hukuncin sallah ta da azumi na? Shin wannan jini ya zama na ciwo ne ko kuma? Domin an bani magani a asibiti domin ya gyara min. Malam ayi hakuri zanso a tura min amsar ta nan. Nagode. AMSA ******* Wa alaikis salam wa rahmatullahi wa barakatuhu. Su kwayoyi ko alluran tazarar haihuwa sukan yi kokarin chanza yanayin halittar Mace ne daga ainahin ginin farko wanda Ubangiji ya halicceta akansa. Don haka dole arika samun matsaloli marassa adadi. Mafiya yawan Matayen dake shiga wannan tsarin sai, sun sha fama da rikicewar jinin Al'ada. Wasu ma ciwuka da jinyoyi kala-kala a sassa...

Haila

  Haila Bayanin menene haila Kalmar (Haila) a larabci Tana nufin Kwararar wani abu da gudanar shi Ma’anar (Haila) a shari’a Wani jini ne da yake fita daga mahaifar mace, a wasu lokuta sanannu, ba tare da wani dalili ba. Siffar Yadda Jinin Haila Yake Baqi ne wuluk, kamar wanda aka qona, warinsa bai da daxi, mace tana jin xumi mai tsanani idan ya zo. Shekarun Fara Jinin Haila Babu wasu shekaru qayyadaddu na fara al’ada, wannan ya danganta ne da savanin xabi’ar mace da inda take rayuwa da yanayin wajen, don haka duk lokacin da mace ta ga jinin haila to haila ce. Tsawon Lokacin Haila Haila ba ta da wani lokaci, sananne, cikin mata akwai masu yin kwana uku, akwai masu kwana huxu. Galibin haila dai kwana shida ne ko bakwai, saboda faxin Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) ga Hamnatu ‘yar Jahshin – wanda ta kasance tana yin haila kwanaki masu yawa –  “Ki yi haila kwana shida, ko bakwai, da ilimin Allah, sannan ki yi wanka”  [Abu Dawud ne ya rawaito shi] Mas'aloli 1 - A qa'ida ma...